SiyasaShirin Yamma 06.04.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa04/07/2019April 7, 2019A cikin shirin za a ji cewa, a Sudan 'yan sanda sun yi anfani da barkonon tsohuwa don tarwatsa masu zanga-zangar da suka yi yunkurin shiga hedkwatar sojoji da fadar gwamnati don ganin sun tilasta wa Shugaba Omar al-Bashir yin murabus daga mukaminsa.https://p.dw.com/p/3GPV9Talla