SiyasaShirin Yamma 08.03.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba03/08/2019March 8, 2019A cikin shirin za a ji cewa, dubban 'yan gudun hijirar kasar Sudan da suka nemi mafaka a Nijar, sun nemi gwamnatin kasar da ta gagauta ba su takardar shedar zama don rage radaddin rayuwa, matakin da aka ce na neman tada zaune tsaye ne.https://p.dw.com/p/3Eh6PTalla