1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 09.08.2018

Zulaiha Abubakar
August 9, 2018

Za kuji cewar akalla mutane takwas sun rasa ransu sakamakon wani hari da Isra'ila ta kaiwa wani gini a yankin Gaza dake kasar Falasdinu biyo bayan harba wani makami da Falasdinawa suka yi tsakiyar birnin Beersheba na kasar ta Isra'ila.

https://p.dw.com/p/32vlb