1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 10.05.2019

May 10, 2019

Cikin shirin za a ji kamfanin Facebook, ya sanar da daukar sabbin matakai wajen shawo kan matsalar wallafa labaran karya ko na bogi da za su iya yin tasiri wajen sauya sakamakon zaben 'yan majalisar Turai da ke tafe.

https://p.dw.com/p/3IJdC