A cikin shirin za a ji cewar wani shugaban 'yan tawayen SPLM na Sudan Yasser Arman yace hukumomin mulkin sojin kasar sun tasa keyaersa zuwa Juba na Sudan ta kudu. Muna kuma tafe da shiri na musamman na Hantsi kan jarrabawar shiga jami'oi a Najeriya,JAMB