SiyasaShirin Yamma 10.09.2023To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaFauziyya Dauda09/10/2023September 10, 2023A cikin shirin za a ji cewa, kasashen Amirka da Vietnam na son kara karfafa alaka tsakaninsu. An kai wani mumunnan hari ta sama a birnin Khatoum na kasar Sudan.https://p.dw.com/p/4WAosTalla