SiyasaShirin Yamma 11.04.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa04/11/2020April 11, 2020Shirin ya kunshi Ra'ayin Malamai da ya dubi shirin karatu ta hanyar Intanet daga gida a Nijar saboda matsalar coronavirus. A labaran duniya za a ji alkaluman yaduwa ko raguwar annobar da duniya ke ciki a yanzu.https://p.dw.com/p/3an25Talla