1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 11.06.2021

Binta Aliyu Zurmi
June 11, 2021

A cigaba da neman mafitar rashin tsaro a Najeriya manyan shugabannin addinai na kasar sun gana da shugaban kasar a Abuja da nufin neman mafitar matsalar dake barazana a cikin kasar.

https://p.dw.com/p/3umdT