1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin yamma 11.11.2020

Ramatu Garba Baba
November 11, 2020

Mahukuntan Sudan sun ce sun karbi 'yan gudun hijira kimanin dubu goma da suka tserewa fadan da ake a kasar Habasha, ciki har da sojojin gwamnati akalla dari biyar.

https://p.dw.com/p/3lAIo