SiyasaNa duniyaShirin Yamma 12.10.2023To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaNa duniyaFauziyya Dauda10/12/2023October 12, 2023A cikin shirin za a ji cewa, an gano wadanda ke da hannu a kisan dan jaridar nan Hamisu Danjibga, wakilin VON a jihar Zamfarar Najeriya. Kasashen Larabawa sun yi taron gaggawa domin tunkarar rikici tsakanin Isra'ila da Hamas.https://p.dw.com/p/4XTPfTalla