1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 13.11.2021

November 13, 2021

A cikin shirin za a ji cewa rahotannin daga kasar Sudan na nuni da cewa hukumomin tsaron kasar na amfani da alburusai da kuma hayaki mai sa hawaye kan masu zanga-zanga a kasar, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar masu zanga-zanga.

https://p.dw.com/p/42xnd