1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 14.06.18

Ahmed Salisu
June 14, 2018

Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotanni inda a cikinsa aka ji cewar an fara gasar cin kofin duniya na kwallon a Rasha har ma Rashan mai masaukin baki ta lallasa Saudiyya da ci biyar da nema.

https://p.dw.com/p/2zarp