A cikin shirin, za ku ji cewa shugaban kungiyar Hamas da ke gwagwarmaya da makamai a yankin Zirin Gaza na Falasdinu Ismail Haniyeh ya bayyana cewa, Falasdinawa ba za su tsere daga Gaza ko yankin Gabar Yamma da Kogin Jordan ba. Akwai sauran labarai da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.