SiyasaShirin Yamma: 15.09.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZulaiha Abubakar09/15/2019September 15, 2019Firaiminista Banjamin Netanyahu na Isra'ila da ke son sake samun sabon wa'adin mulki a kasar na fuskantar zarge-zargen cin hanci, wadanda ke barazana ga samun nasarar sa a zaben da zai gudana ranar Talata mai zuwa a fadin kasar. https://p.dw.com/p/3Pe5JTalla