1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 16.07.2016

Ahmed SalisuJuly 16, 2016

A cikin shirin za a ji cewa shugaban Turkiyya Racep Tayyib Erdogan ya ce zai bukaci Amirka ta mika masa Fethullah Güllen don fuskantar shari'a bayan da ya ce suna zargin Mr. Güllen din da kitsa juyin mulki a kasar wanda bai yi nasara ba. Baya ga haka, shirin ya kunshi Ra'ayin Malamai da Zabi Sonka da kuma shirin nan na Ku Shiga Kulab

https://p.dw.com/p/1JQD8