1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Yamma 18.03.2021

March 18, 2021

Bayan labaran duniya za a ji cewa gwamnan jihar Kadunan Najeriya Malam Nasir El-Rufa'i ya ce babu batun tattaunawa da yan bindiga ko biyan kudin fansa, duk da cewar daliban wata makaranta da aka sace har yanzu suna hannun 'yan bindiga.

https://p.dw.com/p/3qpzR