1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 19.07.2018

July 19, 2018

Cikin shirin za a ji cewa ana sukar dokar mayar da Isra'ila kasar Yahudawa zalla da Majalisar dokokin kasar ta amince da ita, dokar da za ta mayar da tsirarun Larabawa da ke zaune a Isra'ilan da yarensu na Larabci saniyar ware.

https://p.dw.com/p/31ms5