SiyasaShirin Yamma 20.08.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa08/20/2019August 20, 2019Bayan labaran duniya, za a ji karin bayani kan yanke wa jagoran awaren Kamaru Julius Sisiku Ayuk Tabe da wasu mukarrabansa tara hukuncin daurin rai da rai. Akwai kuma rikicin siyasar kasar Sudan.https://p.dw.com/p/3OEKmTalla