SiyasaShirin Yamma, 20.11.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa11/20/2017November 20, 2017Cikin shirin za a ji kasar Libiya ta ce za ta tunkari masu cinikin bakin haure bayan rahotannin dake tabbatar da bude kasuwannin wasu 'yan ci-rani da ake sayar da su a matsayin bayin a kasarta.https://p.dw.com/p/2nxVDTalla