SiyasaAfirkaShirin yamma 21.05.2021To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAfirkaRamatu Garba Baba05/21/2021May 21, 2021Yarjejeniyar tsagaita wuta ta fuskanci kalubale bayan da aka yi arangama tsakanin Falasdinawa da ke zanga-zanga da 'yan sandan Isra'ila lokacin sallar Jumma'a a harabar masallacin Al-Aqsa da ke birnin Kudus.https://p.dw.com/p/3tna8Talla