SiyasaSaurari shirin yamma: 21.10.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaFauziyya Dauda ZMA10/21/2020October 21, 2020Masu zanga zangar sun cinn wuta a katafaren ginin sayer da kayayyaki na Shoprite da ke unguwar gidajen Jakande bayan sun kona babbar kotun kasa da ke unguwar Abosere, a birnin na Legas cibiyar kasuwancin Najeriya. https://p.dw.com/p/3kFj7Talla