1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma: 23.08.2017

Mohammad Nasiru Awal
August 23, 2017

Bayan labarun duniya jigon rahotannin ya mayar da hankali kan matsalar jigilar maniyyata daga Najeriya da Nijar zuwa Makka. Akwai rahoto kan zaben gama gari a kasar Angola.

https://p.dw.com/p/2iiwW