SiyasaShirin yamma: 23.08.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMohammad Nasiru Awal08/23/2018August 23, 2018A cikin shirin jigon rahotanin cewa 'yan Nijar na nuna ra'ayoyi mabambamta dangane da ci gaba da tsare wasu 'yan kungiyoyin farar hula da ke yaki da dokar kasafin kudi da ake takkadama a kai. A Najeriya sa in sa kan kasafin kudi shirya zabe ake yi.https://p.dw.com/p/33f8aTalla