SiyasaAfirkaShirin yamma 23.10.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAfirkaRamatu Garba Baba10/23/2020October 23, 2020Shugaban Falasdinawa Mahmoud Abbas ya soki Sudan bisa amincewar da ta yi da Isra'ila a matsayin abokiyar hulda. A wannan Juma'ar ce kasashen biyu suka kulla yarjejeniyar dawo da dangantaka a karkashin jagorancin Amirka.https://p.dw.com/p/3kN56Talla