1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma, 28.07.2017

July 28, 2017

Za a ji a wannan Lahadin ce al'umar kasar Senegal za ta gudanar da zaben 'yan majalisar dokoki, biyo bayan yakin neman zabe da ya fuskanci tashin jijiyar wuya tsakanin hadakar jam'iyyun da ke goyon shugaba Macky Sall da bangaren tsohon shugaba Abdoullaye Wade da kuma magajin garin Dakar Khalifa da ke tsare.

https://p.dw.com/p/2hKs0