SiyasaShirin yamma: 30.07.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMohammad Nasiru Awal07/30/2018July 30, 2018A cikin shirin za ku ji cewa 'yan Zimbabuwe sun fita kwansu da kwarkwatansu don kada kuri'a a zaben gama gari karo na farko tun bayan hambarar da Robert Mugabe. A Mali kuwa ana zaman jiran sakamakon zabe na ranar Lahadi.https://p.dw.com/p/32LlFTalla