A cikin shirin bayan Labaran Duniya, akwai jerin rahotanni ciki har da wankeshugaban bankin raya kasashen Afirka Dakta Akinwumi Adesina daga zargin cin hanci da kuma ba shi damar sake tsayawa takara. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.