SiyasaShirin Yamma na 03.02.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba02/03/2018February 3, 2018A cikin shirin za a ji cewa, shugaban kasar Afghanistan Ashraf Ghani ya bude kofar sulhunta rikicin da ke tsakaninsa da mayakan da suka amince da ajiye makamai bayan shafe shekara da shekaru suna kai ruwa rana da bangaren da ke mulki.https://p.dw.com/p/2s5YHTalla