SiyasaShirin Yamma na 09:12:2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba12/09/2017December 9, 2017A cikin shirin za ji cewa kasashen Italiya da Libiya sun shirya kafa kwamiti kan magance matsalar gwanjon bayi da kuma na matasan kasashen Afrika da ke hakilon zuwa nahiyar Turai daga Libya don inganta rayuwarsu.https://p.dw.com/p/2p5h9Talla