1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na 10:12:2017

Ramatu Garba Baba
December 10, 2017

A cikin shirin za a ji cewa Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya shawarci Firaiministan Isra'ila Benjamin Netanyahu da ke ziyarar aiki a kasar da ya yi taka tsantsan wajen daukar mataki kan rikicin yankin.

https://p.dw.com/p/2p7In