SiyasaShirin Yamma na 12:12:2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba12/12/2017December 12, 2017A cikin shirin za a ji cewa Jamus ta nuna rashin jin dadinta kan kyama da ake nuna wa Yahudawa a lokacin da aka gudanar da zanga-zanga kan matakin da shugaban Amirka ya dauka na amince da birnin Kudus a matsayin babban birnin Isra'ila.https://p.dw.com/p/2pFJNTalla