1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na 25.09.2019

SK2 / S02SSeptember 25, 2019

Shugaba Reuven Rivlin na Isra'ila ya bukaci Firaminista Benjamin Netanyahu ya tattauna neman kafa sabuwar gwamnati ta gaba bayan zaben kasa baki da ya gudana da babu wanda ya samu nasara kai tsaye.

https://p.dw.com/p/3QG3x