1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na 30.12.2017

Ramatu Garba Baba
December 30, 2017

A cikin shirin za a ji cewa a kasar Ukraine wani dan bindiga ya yi garkuwa da mutane goma sha daya ciki har da kananan yara biyu a birnin Kharkiv da kuma yadda ake kara samun karuwar asarar rayuka na 'yan jarida a sassan duniya.

https://p.dw.com/p/2q9P7