SiyasaShirin yamma na DW 06.04.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya04/06/2018April 6, 2018A cikin shirin za a ji Majalisar Dinkin Duniya ta yi kira ga Isra'ila da Falasdinawa da su kai zuciya nesa don kauce wa fadawa cikin baban rikici. A Najeriya mahukunta na duba sabbin hanyoyi na sa ido kan aiyukan kungiyoyi masu zaman kansu. https://p.dw.com/p/2vdSWTalla