SiyasaShirin Yamma na DW 07.12.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya12/07/2017December 7, 2017A cikin shirin namu na yanzu, bayan kun sha labaran duniya, jigon rahotannin namu zai duba martanin da kasashen duniya ke ci gaba da yi kan matakin Shugaba Trump na Amirka na bayyana Birnin Kudus a matsayin babban birnin kasar Isra'ila.https://p.dw.com/p/2ozEeTalla