1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW 19.09.2017

Yusuf Bala Nayaya
September 19, 2017

A shirin za mu leka a birnin New York domin jin irin wainar da ake toyawa a taron koli na shekara-shekara na MDD, aji matakin Trump kan Koriya ta Arewa da sauransu.

https://p.dw.com/p/2kK9P