1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW Hausa (29.03.2018)

Ahmed Salisu
March 29, 2018

Kotun ta ci tarar ministan cikin gida da shugaban hukumar 'yan sanda, bayan sabawa umurnin kotu na gurfanar da wani dan jam'iyyar adawa wanda aka kora daga kasar sau biyu cikin watanni biyu.

https://p.dw.com/p/2vDt1