SiyasaShirin yamma na DW na 06.09.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari09/06/2017September 6, 2017A cikin shirin za a ji cewa hukumomin kasar Senegal sun kori babban dan gwagwarmayan nan Kémi Séba, dan asalin kasar Benin da ke yaki da takardar kudin CFA a yammacin Afrika, inda suka ce bisa dalilai na neman tayar da zaune tsaye a kasar. https://p.dw.com/p/2jT4GTalla