SiyasaShirin yamma na DW na 08.06.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari06/08/2018June 8, 2018Majalisar dinkin Duniya ta sanar a wannan Juma'a cewa kimanin yara kanana rabin miliyan ne ke fuskantar barazanar tamowa a yankin tafkin Chadi, inda ta ce kudadan da ta kamata a samu domin fuskantar lamarin sun yi karanci sosai. https://p.dw.com/p/2zBdETalla