1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 14.11.2017

Salissou Boukari
November 14, 2017

A cikinn shirin za a ji cewa shugaban hukumar kare hakin bil-Adama ta Majalisar Dinkin Duniya Zeid Ra'ad Al Hussein, ya yi kakkausar suka kan yadda ake cin zarafin bakin haure da ake tsarewa a kasar Libiya.

https://p.dw.com/p/2ndVv