SiyasaShirin yamma na DW na 15.05.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari05/15/2018May 15, 2018A cikin shirin za a ji cewa, shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron da ya tattauna da Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu, ya Allah wadai kan amfani da karfi da sojojin Isra'ila ke yi kan fararan hulla Falesdinawa masu zanga-zanga.https://p.dw.com/p/2xm73Talla