SiyasaShirin yamma na DW na 20.02.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari02/20/2018February 20, 2018Shugaban Falesdinawa Mahmud Abbas ya bayyana a gaban Kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya, inda ya nemi majalisar da ta shirya babban zaman taro na kasa da kasa a tsakiyar wannan shekara ta 2018 domin samar da mafita kan rikicin Falesdinu.https://p.dw.com/p/2t1EzTalla