1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 21.05.2017

Salissou Boukari
May 21, 2017

A cikin shirin za a ji cewa Shugaban Amirka Donald Trump da ya kai ziyararsa ta farko a kasar Saudiyya, ya yi kira ga dukannin kasashen Musulmai da su hada kai wajen ganin bayan masu aikata ta'addanci da sunan Muslunci.

https://p.dw.com/p/2dLCS