1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 22.12.2016

December 22, 2016

A cikin shirin za ku ji cewar Uwargidan shugaban Zimbabuwe zata mayar da kadarorin wani dan kasuwa da ke hannunta bisa umurnin kotu bayan data fadi shari'ar da take yi da wani dan kasuwa kan zoben lu'u-lu'u.

https://p.dw.com/p/2UlLZ