SiyasaShirin yamma na DW na 26.09.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari09/26/2017September 26, 2017A cikin shirin za a ji cewa mutane samada da miliyan bakwai ne ke bukatar agaji a kasar Sudan ta Kudu kamar yadda jagoran tawagar Majalisar Dinkin Duniya a kasar ta Sudan ta Kudu David Shearer ya sanar a gaban kwamitin Sulhu na Majalisar. https://p.dw.com/p/2klk9Talla