SiyasaShirin yamma na:29.04.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZulaiha Abubakar04/29/2018April 29, 2018A cikin shirin za ku ji cewar dazu ne shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa birnin Washington, fadar gwamnatin Amirka domin wata ziyarar aiki ta kwana biyu inda a gobe Litinin zai gana da Shugaba Donald Trump a fadar White House. https://p.dw.com/p/2wscATalla