SiyasaShirin YammaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZulaiha Abubakar05/29/2018May 29, 2018Cikin shirin zaku ji cewar Jagorori guda hudu da ke da iko a kasar Libiya da shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya gayyato, sun kudri a niyar shirya zabukan shugaban kasa da na 'yan majalisar dokoki a ranar 10 ga watan Disamba mai zuwa a kasar.https://p.dw.com/p/2yU15Talla