SiyasaShirin Yamma To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou08/17/2019August 17, 2019A cikin shirin za a ji cewa majalisar mulkin sojan Sudan ta rattaba hannu kan wata yarjejeniyar na'am da batun raba mukamai da fararen hula masu bore a kasar, akwai kuma shirin Ra'ayin Malamai da Amsoshin Takardunku a cikin shirin. https://p.dw.com/p/3O4SxTalla