bayan kun saurari labaran duniya a cikin shirin za a ji cewa ana ci gaba martani daga bangarori dabam-daban kan nadin sabon jagoran kungiyar IS bayan mutuwar Abubakar Al Baghadadi a yain da a Najeriya sakamakon rufe boda tsakanin Najeriya da wasu kasashe yan kasuwa na dandana kudarsu.