A cikin shirin za a ji cewar dage zaben yan majalisar dokoki da firaminista habasha ya yi saboda annobar corona ya sa ana yi masa kallon wanda ke son dawama a kan mulkin, a yayin da gwamnatin kasar Saudiyya ta bullo da wasu sabbin dokokin na yin dawafi a masallacin kaaba ba tare da samun cinkoso ba a Najeriya kuwa hukumomin sun ce za su bude makarantu sai dai bisa wasu sharuda guda shida.